Wannan shi ne mataki mafi muhimmanci kuma dandalin siye-da-siyarwa mai ƙarfi da zai ba da masu siye-da-siyarwa dama na kowane mataki don cim ma ƙololuwar sakamako ba tare da duba ga salo na siye-da-siyarwarsu ba.
- Tsarin siye-da-siyarwa mai dacewa da ke dacewa da dukkan nau'ikan oda da yanayoyin gudanarwa daban-daban
- Gwanancewa na tsarin nazari mai faɗi - na'urorin alama na fasaha 38 da kayayyakin aikin tsarin nazari 44, haɗi da tsawon lokaci mai mintuna 21 na taswira - daga minti guda zuwa wata
- Siye-da-siyarwa na tsarin matakai — babban shago na manhajojin siye-da-siyarwa a yadda za ka iya siyan mutum-mutumai na siye-da-siyarwa da na'urorin alama da za ka iya amfani da su nan take
- Siginonin siye-da-siyarwa — zaɓi kowanne daga cikin 11,000 na siginonin biya da na kyauta, yi rajista ka kwafi hada-hadar mai samarwa a kan asusunka
- Hostin na musamman ga masu siye-da-siyarwa — jinkirin sadarwa mai ƙaranci zai ba da Mutum-mutumanka da Siginoni 24/7 da kyau yadda ya yiwu
- Yanayin tsarin ƙwarewa na MQL5 — domin ƙirƙira, magance matsalar na'ura, gwaji da gudanar da mutum-mutumai da na'urorin alama na kowane irin rikitarwa
- Freelance — ɗauki hayar ƙwararren mai ginin na'ura wanda zai shigar da bayanai ga mutum-mutumi ko na'urar alama dangane da abubuwan da ka ke nema
- Reports zai ba ka dama don yin nazarin ayyukan siye-da-siyarwarka kuma ka gano ƙarfi da gazawarsa
- Biyan kuɗi — saka kuɗi ga ajiyar asusu na haƙiƙa ko ka cire kuɗi daga cikinsa kai tsaye a cikin dandalin